iqna

IQNA

IQNA - Ministan harkokin wajen jamhuriyar musulinci ta Iran ya yi kira da a yi hadin gwiwa da kasashen duniya domin dakile kisan kiyashi mafi girma a wannan karni.
Lambar Labari: 3493165    Ranar Watsawa : 2025/04/28

A wata ganawa da ya yi da takwaransa na kasar Oman, ministan harkokin waje n kasarmu ya bayyana jin dadinsa da irin karfi da dadaddiyar dangantakar dake tsakanin kasashen biyu daga dukkan fannoni, ya kuma yaba da yadda kasar Oman take daukar matakai kan al'amurran da suka shafi yankin da kuma ci gaban da aka samu, sannan ya dauki bakuncin tattaunawar ta Iran da Amurka a kaikaice wata alama ce ta wannan hanya.
Lambar Labari: 3493081    Ranar Watsawa : 2025/04/12

Tehran (IQNA) Ministan harkokin wajen kasar Syria ya bayyana cewa kamar kowace kasa ta duniya, Iran tana da hakkin ta amfana da fasahar nukiliya domin ayyukan farar hula.
Lambar Labari: 3486655    Ranar Watsawa : 2021/12/07

Tehran (IQNA) Gwamnatin kasar Lebanon ta ce Saudiyya ta bukaci abin da ba zai taba yiwuwa ba kan batun Hizbullah
Lambar Labari: 3486508    Ranar Watsawa : 2021/11/03

Tehran (IQNA) ministan harkokin waje n Isra'ila ya bayyana cewa, suna kokarin ganin sun sake kulla alaka da wasu kasashe.
Lambar Labari: 3486392    Ranar Watsawa : 2021/10/06

Tehran (IQNA) ministan harkokin waje n gwamnatin yahudawan Isra'ila ya isa kasar Bahrain.
Lambar Labari: 3486368    Ranar Watsawa : 2021/09/30

Tehran (IQNA) ministan gwamnatin yahudawan sahyuniya ya isa kasar Morocoo.
Lambar Labari: 3486191    Ranar Watsawa : 2021/08/11

Tehran (IQNA) Faisal Bin Farhan ministan harkokin waje n Saudiyya ya bayyana kulla alaka da gwamnatin yahudawan Isra'ila da wasu kasashen larabawa suka yi da cewa hakan yana da kyau.
Lambar Labari: 3486172    Ranar Watsawa : 2021/08/05

Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Qatar ta ware dalar Amurka miliyan 500 domin sake gina wuraren da Isra'ila ta rusa a yankin zirin Gaza.
Lambar Labari: 3485954    Ranar Watsawa : 2021/05/27

Tehran (IQNA) majiyoyin gwamnatin kasar Rasha sun sanar da cewa, wata tawagar 'yan majalisa na kungiyar Hizbullah ta Lebanon za ta ziyarci birnin Moscow.
Lambar Labari: 3485739    Ranar Watsawa : 2021/03/12

Tehran (IQNA) kotun manyan laifuka ta duniya ta sanar da cewa batun bincike kan laifukan yaki da Isra’ila ta tafka a yankunan Falastinawa na nan daram.
Lambar Labari: 3485709    Ranar Watsawa : 2021/03/03